Labari cikin hotuna: Fitattun jaruman Kannywood 7 dake aikin hajji bana


GA wasu daga cikin fitattun jaruman Kannywood da suka tafi aikin hajji bana.

Yayin da musulmai sama da miliyan biyu ke gudanar da aikin hajji na wanan shekarar, wasu fitattun jaruman Kannywood suna daga cikin mahajjatan da Allah ya kaddara zasu gudanar aikin ibadar.

Suna daga cikin alhazai 55,000 daga Nijeriya da zasu fara aikin hajji bana gadan-gadan yau litinin wajen hawan arafa.
Ga hotunan fatattun jaruman a kasar Saudiya gabanin fara aikin ibadar bana:

Hafsat Shehu Idris


Aminu Saira

Halima Atete


Ali Isa Jita


Nazir M.Ahmad

 

Saratu Gidado


Mansura Isah


No comments:

Post a Comment