MUSIC : Umar M Shareef ft Nazifi Asnanic Ft D one - karshen MujadalaAlbishirinku ma'abota ziyarar shafin hausaloaded blog a yau mun kawo muku wakar fasihin mawaki nan wato umar m shareef mai suna "Ba Rabuwa" wannan wakar dai remark ce a hausance maimaitawa wanda a rubutawa yakubu muhammad amma yanzu shi umar m shareef ya sake maimaita rera wakar a cikin fim din da sunkayi remark wato "Mujaddala remark".

Wanda anka sanya sababbin jarumai wanda sun hada da:-

Umar m shareef
Abdul m shareef
Shamsu dan iya
Maryam yahya
Balkisu shema


Da dai sauransu.

Download Music Now

No comments:

Post a Comment