Zafaffan Hotunan Maryam Yahaya Wanda Sunka Tayar da ƙura A InstagramWannan sune sababbin hotunan jaruma maryam yahya wanda ta fitar cikin satin nan da na samu karbuwa g jama'a.
Maryam yahya (mansoor) wanda a cikin fim din ne ta haskaka sosai ta samu karbuwa ga fina finai kamar haka:-

Mijin budurwa
Mariya
Majadala (remark) da dai sauransu.


No comments:

Post a Comment