Abdulmumin Iliyas Tantiri: Jarumi ya samu karuwa

Jarumin ya sanar da labarin mai dadi a shafin sa na Instagram ranar Laraba 26 ga watan Satumba inda daga bisani masoya da sauran abokan aikin sa suka yi masa murna.

Shahararren jarumi kuma babban mai bada umarni a fina-finan hausa na dandalin Kannywood, Abdulmumun Iliyasu Tantir, ya samu karuwar diya mace.

Daren ranar talata mai dakin jigon kannywood ta haifar masa diyar wanda aka sa ma sunan 'Hauwa'.

Tantiri ya sanar da wannan labari mai dadi a shafin sa na dandalin sadarwa wanda daga bisani sauran abokan sana'ar shi da masoya masu bibiyan shafukan sa suke tayi masa addu'a tare da taya shi murna.
Ya Rubuta "Alhamdulillah Mun samu karuwar 'ya mace jiya da daddare,cikin koshin lfy,Ubangiji Allah ya sakata cikin masu imani da tsorinsa,ya kuma tsareta tareda mahaifiyar ta".
arumin ya sanar da labarin mai dadi a shafin sa na Instagram ranar Laraba 26 ga watan Satumba inda daga bisani masoya da sauran abokan aikin sa suka yi masa murna.

Shahararren jarumi kuma babban mai bada umarni a fina-finan hausa na dandalin Kannywood, Abdulmumun Iliyasu Tantir, ya samu karuwar diya mace.

Daren ranar talata mai dakin jigon kannywood ta haifar masa diyar wanda aka sa ma sunan 'Hauwa'.

Tantiri ya sanar da wannan labari mai dadi a shafin sa na dandalin sadarwa wanda daga bisani sauran abokan sana'ar shi da masoya masu bibiyan shafukan sa suke tayi masa addu'a tare da taya shi murna.
Ya Rubuta "Alhamdulillah Mun samu karuwar 'ya mace jiya da daddare,cikin koshin lfy,Ubangiji Allah ya sakata cikin masu imani da tsorinsa,ya kuma tsareta tareda mahaifiyar ta"

No comments:

Post a Comment