Kalli Hotunan Ranar farko Na Daukar Fim Din " HAFEEZ"

A yau 17/09/2018 ne anka fara dauka fim din hafeez wanda a gaskiya wannan fim zai kayatar wanda akwai jarumai sosai a fim din

Ali nuhu

Umar M Shareef

Yakubu muhammad

Maryam yahya

Jamila nagudu.
No comments:

Post a Comment