Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Maryam Yola "Nas" Tsohuwar Matar Adam A Zango

Sababbin kyawawan hotunan tsohuwar jarumar shirya fina finai kannywood kuma tsohuwar shahararren jarumi Adam a zango wato Maryam ab yola wanda tayi fim din "Nas"  wanda a bakin nan ne sunkayi aure a yanzu jarumar bayan mutuwar aurenta ta dawo da harka fim wanda tayi da tsohon mijinta.No comments:

Post a Comment