MUSIC : Nura M Inuwa - Yarinya Official Audio

Albishirinku yan uwana ma'abota ziyarar wannan shafi mai farin cikin nishadantar da ku da a yau na kara zo muku da wakar fasihin yaron nan Abdul D One mai suna'Yarinya' wanda dai daman kunsan wannan a gefen wakokin soyayya shima ya dau kambi .
Ga wakar nan kada kabari a baka labari.

Download Music Now

No comments:

Post a Comment