MUSIC : Umar M Shareef - Bani Chanzawa -Latest Song

Wannan waka tayi dadi sosai wanda ta burge mutane wanda tana daya daga cikin album din "Ni da Ke" wanda a gaskiya wannan waka ta burge mutane sosai wannan waka dai sunanta Bani chanzawa wanda a gaskiya nima inason wannan waka domin wakar soyayya ce.


Download Music Now

No comments:

Post a Comment