An Sako El-Rufa`i A Gaba A Kan Barazanar Tashin Garin Gonin Gora

An sako El-Rufa’i a gaba a kan barazanar tashin garin Gonin Gora

Malaman addini da sarakunan gargajiya sun sako g

wamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Elrufa’i, a gaba bayan ya yi barazanar tashin garin Gonin Gora

A ranar Asabar da safe ne gwamna El-Rufa’i yayin wani shiri da aka yada kai tsaye, ya yi barazanar tashin garin Gonin Gora, da ke kan hanyar Kaduna zuwa Abuja

Sai dai shugabannin al’umma a yankin sun nuna matukar mamakinsu bisa furucin gwamnan tare da yin kira ga jama’ar su da su zama ma su biyayya ga doka…

Da yake magana da manema labarai, Akila Luka, Sarki Samarina, ya bukaci jama’ar na Gonin Gora da su zama ma su biyayya ga doka da kaunar zama lafiya.

An sako El-Rufa’i a gaba a kan barazanar tashin garin Gonin Gora

Malaman addini da sarakunan gargajiya sun sako gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Elrufa’i, a gaba bayan ya yi barazanar tashin garin Gonin Gora

A ranar Asabar da safe ne gwamna El-Rufa’i yayin wani shiri da aka yada kai tsaye, ya yi barazanar tashin garin Gonin Gora, da ke kan hanyar Kaduna zuwa Abuja

Sai dai shugabannin al’umma a yankin sun nuna matukar mamakinsu bisa furucin gwamnan tare da yin kira ga jama’ar su da su zama ma su biyayya ga doka…

Da yake magana da manema labarai, Akila Luka, Sarki Samarina, ya bukaci jama’ar na Gonin Gora da su zama ma su biyayya ga doka da kaunar zama lafiya.

No comments:

Post a Comment