Buhari Yazo Jajanta Wa Mutanin Kaduna

Rikicin Kaduna: Buhari Ya Zo Da Kanshi Domin Jajantawa Jama’ar Jihar
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya iso Kaduna a safiyar yau talata domin ganawa da masu ruwa da tsaki a wuraren da aka sami hatsaniya makon da yagabata.
Shugaban kasar ya sauka a filing koyar tukin jirgin sama na soji dake Kaduna, kuma ya samu rakiyar babban mai bashi shawara akan harkan tsaro janaral Baba Gana Mungonu da kuma shugaban yan sandan najeriya Ibrahim Idris.
Gwamnan jihar Kaduna da sauran mukarraban sane suka karbi shugaban kasar.

No comments:

Post a Comment