Gwamnatin Kaduna Ta Sassauta Dokar Hana Walwala A Jihar

Gwamnatin Kaduna Ta Sassauta Dokar Hana Walwala A Jihar

Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin Jagorancin gwamnan Jihar Nasiru El Rufa’i ta sassauta dokar hana Zirga zirga a cikin garin Kaduna, inda a yanzu Jama’a za su cigaba da harkokin su har ya zuwa karfe Biyar na yamma ba tare da wata takurawa ba.

Hakanan a gobe litinin idan Allah ya kaimu Jama’a za su fita harkokin su tun daga misalin karfe shidda na safe har ya zuwa karfe Biyar na yamma, kafin aga abinda hali zai yi anan gaba.

Sanarwa daga Samuel Aruwan mai magana da yawun gwamnatin jihar.

No comments:

Post a Comment