Hotun Maryam Gidado Da Ya Jawo cece kuce A shafinta Na Istagram


Wata hoton wanda maryam gidado wanda anka fi sani da maryam babba yarinya ta sanya hotonta tare da mahaifinta inda ya jawo cece ku ce wanda wasu sunkaga tayi daidai wasu kuma sunka ga wannan abu da tayi babu tarbiyya irin yadda ta dora hannunta akan kafadar mahaifinta tunda dai mahaifinta ne ba yayanta ba,ko kanenta..

Amma ga wasu comments da mutane sunkayi akan wannan hoto.No comments:

Post a Comment