Hotunan Bayyanar Jaafar Jaafar A Majalisar Jihar Kano

Mawallafin jaridar, ” Daily Nigeria” Jafar Jafar ne a lokacin da ya sauka filin saukar jiragen sama na Aminu Kano inda a halin yanzu ya bayyana gaban wani kwamitin majalisar dokokin jihar Kano wanda ke binciken zargin cin hanci da ake yi wa Gwamnan jihar, Umar Ganduje bayan jaridar ta wallafa wani bidiyo wanda aka nuna Ganduje na karbar cin hanci a hannun wani dan kwangila.

No comments:

Post a Comment