Hotunan Matan Kannywood Wanda Suka Kaiwa Matar Gwamnan Bauch Ziyara

Wasu manyan jaruma mata sun kaiwa matar gwamnan bauchi Aishi M.A Abubakar ziyara a jiya lahadi.

Sunyi taro a makarantar ggc Azare girl college daga nan suka dun guma zuwa gidan gwamnati domin ganawa da matar gwamna a office dinta.

 

No comments:

Post a Comment