'Yan Jaridu Sun Tabbatar Da Sahihancin Bidiyon Ganduje


Jaridar Rariya ta ruwaito cewa, Kungiyar jaridar KNHA , BBC, da Premier times sun tabbatar da video da gwamna kano yake karbar na goro a hannun yan kwagila sahihi ne kuma ingancacce ne.

Sources: fb/Sarauniya

No comments:

Post a Comment