MUSIC : Ali Jita - Aisha Yaba Sarauniya Latest Song

Wakar Ali jita mai suna "Aisha Yaba Sarauniya" wannan wakar aure ce da rerawa wasu ma'aurata.

Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-


 • => Ga Amarya 

 •  => Aisha Yaba taka a hankali 

 • => Ga amarya aisha Yaba juya hankali.

 • => Sanu amarya sarauniya

 • => Aisha Yaba sarauniya ke samu tarbiya.

 • =>  Aisha 'ya ce mai kokari.

 • => Takunki tamkar sarauniya.

 • => Ke samu gata a wajen uba.

 • => Mai kyau da gazal da kwaliya.
 •  =>Aisha ranar bukin kuce.

 • => Aisha yaba Auren ki yazo da cigaba.

 • => Aisha ke samu ayari.

 • => Aisha ki bashi hakin ma'aurata da Allah ya fada.
 •  
 • => Aisha kyauwo kina da shi

 • => Aisha hankali kina da shi

 • => Aisha ilimi kina da shi.

 • => Allah sam bai hanaki ba.

 • => Ina kawaye na aisha ku bamu juice mu sha.

 • => Aisha sanu sanadari.


Download and share.

Download Music Now

No comments:

Post a Comment