Real Madrid Ta Sallami Kocinta

Kungiyar Real Madrid ta Spain ta sallami kocinta Julen Lapetegui bayan Barcelona ta lallasa ta ci Biyar da daya.


Kungiyar ta tabbatar da sallamarsa ne yanzu, sannan kuma ana ci gaba da rade-radin cewa tsohon kocin Chelsea Antonio Conte ne zai maye gurbinsa.

No comments:

Post a Comment