Abu Namu Mawallafin Jaridar Mikiya M Inuwa MH Zai Angwance -Hotuna

Abu Namu Mawallafin Jaridar Mikiya M Inuwa MH Zai Angwance..

Ga wa’yanda Basu Samu Katin Gayyata ba Dan Allah Kuyi Hakuri Ku Dauki wannan A Matsayin Katin Gayyatarmu.

Muna Anfani Da wannan Dama Domin Sanarda Yan Uwa Da Abokan Arziki Izuwa Daurin Auren Mawallafin Jaridarmu Ta Mikiya Wannan Ranar Juma’a Mai Zuwa.

Za’a Daura Auren Na Mohammed Hamisu Inuwa ( M Inuwa MH) da Amaryarsa Umaima Mohammed Lawan A masallacin Anguwar Yarima dake Garin Nyanya Maraban Abuja Da Nasarawa Da Misalin Karfe Daya 01:00PM.

Ga Hoton Amarya Da ango Wato Hotunan Kafin Aure.

The post Abu Namu Mawallafin Jaridar Mikiya M Inuwa MH Zai Angwance -Hotuna appeared first on ArewaBlog.Com™.

No comments:

Post a Comment