Aisha Buhari Ta Sake Karrama wasu Jaruman Kannwood A Villa (Kalli A cikin Hotuna)
Har'ila Yau Hajiya Aisha Muhammadu Buhari Ta Sake Karrama Wasu Daga cikin Jaruman Kannywood Wanda Suka Hada Da Jarumi Ali Nuhu  Ibrahim Maishinku, Nazir Ahmed, Falalu A. Dorayi, Bello Muhammad Bello Da Sauransu....

Ko Gwamnati Yaushe Zata Fara Karrama Yan Social media????
 Ali nuhu
 Ibrahim maishinku
Falalu Dorayi


Sarkin waka nazir m ahmad

Bello muhammad bello.

No comments:

Post a Comment