Bisa Dukkan Alamu Gwamnati Zata Ya Fe Wa Wayanda suka Kashe Manjo Janar Idris Alkali

Akwai Yiyuwar Za A Yafewa Makasan Janar Idris Alkali
Daga Bilya Hamza Dass
Rahotanni daga birnin tarayyan Abuja sun bayyana cewa Gwamnan jihar Filato Mr Simon Lalong da wasu manyan mukarrabansa sunyi wata ganawa ta musamman da Shugaban Rundanar Sojojin Najeriya Yusuf Tukur Buratai akan batun kisan jami’in Soja.
Rahoton ya bayyana cewa Gwamnan da tawagarsa sun nemi da a yafewa mutanen su na garin Dura—Du kan kisan Babban jami’in soja Manjo Janar Idris Alkali.
Gwamnan yace babban rokon mu shi ne a samu yafiya kan kisan kar ayi ramuwar gayya akan kisan jamiinta, Manjo Janar Idris Alkali mai ritaya wanda ake zargin wasu yan jihar a kashe shi.
Koya kuke kallon wannan Al’amarin?

No comments:

Post a Comment