Boko Haram Sun Kona Limami Da Wasu Mutane 14 A Borno

Boko Haram Sun Kona Limami Da Wasu Mutane 14 A Borno.
▪Mutum Guda Ya Rasa Ransa—Rundunar Soja
__¥__
A daren jiya Laraba ne, Mayakan Boko Haram sun kai wani mummunan hari a Kauyukan Kofa, Mallumti, Ngomari da Gozari, da kuma sansanin ‘yan gudun hijirar Dalori inda a kauyen Kofa suka kona limami da iyalansa su hudu kamar yadda gidan talbijin na ” Channels Tv” ya ruwaito.

No comments:

Post a Comment