Boko Haram Sun Kona Limami Da Wasu Mutane 14 A Borno.

Daga jaridar Rariya


A daren jiya Laraba ne, Mayakan Boko Haram sun kai wani mummunan hari a Kauyukan Kofa, Mallumti, Ngomari da  Gozari, da kuma sansanin 'yan gudun hijirar Dalori inda a kauyen Kofa suka kona limami da iyalansa su hudu kamar yadda gidan talbijin na " Channels Tv" ya ruwaito.
Muna Rokon Allah Ya bamu zaman lafiya A Jihar Borno dama Nigeria gaba daya

No comments:

Post a Comment