Dalilan Da Sukasa Aka Tsare Shugaban Jam’iyar APC Na Kasa

An bankado yadda wasu gwamnonin APC guda 6 su kayi karar Oshiomhole a ofishin DSS da niyyar tursasa masa yin murabus saboda hana su cimma wata bukatarsu a jihohinsu.
A ranar Lahadi da ta gabata ne jami’an Hukumar Yan Sandan Farin Kaya (DSS) suka tsare shugaban jam’iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole na tsawon sa’o’i 8 a ofishinsu inda su ka nemi ya yi murabus daga kujerarsa bisa tuhumarsa da karbar rashawa.
Mun samu wannan rahoto ne daga majiyar mikiya.

No comments:

Post a Comment