Dalilin Da Yasa Adam Zango Ya Kara Birgeni A

DALILIN DA YA SANYA ADAM A ZANGO YA KARA BIRGENI A SIYASANCE A TAFIYAR SHUGABA BUHARI
Ko kun san cewa an nemi Adam A Zango da zo ya yi tafiyar yan jari hujja, wai ya bar tafiyar shugaba Buhari, martanin da Adam A Zango ya mayarwa yan jarri hujja shi ne ya ce.
Bazai bar tafiyar shugaba Buhari ba, domin a shekarun baya lokacin boko haram da ta yi tsauri lokacin PDP sana’arsu ta film tsaya ta yi cik saboda ricikin boko haram da sauransu, amma yanzu da zuwan gwamnatin shugaba Buhari, an samu tsaro na matsalar boko haram, da saraunsu, wannan daga cikin dallilin da ya sanya na zabi shugaba Buhari.
Wannan ya nuna irin jajircewar jarumi Adam A Zango da fin karfin zuciyarsa.

No comments:

Post a Comment