Efcc Zasu Yi Bincike Akan Atiku

Wata Sabuwa……
APC Na shirin yin sabon bincike a dukiyar Atiku
zuwa mana sun nuna cewa wasu manyan jami’an jam’iyyar APC na kokarin yin amfani da karfinsu a hukumomin yaki da cin hanci da rashawa na
tarayya wajen yin bincike a kadarori na miliyoyin dala da dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya mallaka.
Jaridar Vanguard ta rahoto cewa kungiyar kamfen din Atiku da suke martani sunce suna maraba da duk irin haka indai har ba zai zamo mayar farauta ba.
Kungiyar kamfen din tace hakan abun mamaki ne cewa bayan sama da shekaru uku, sai yanzu gwamnatin Buhari ta farka domin bincikar tsohon mataimakin shugaban kasar.
Ya bayyana hakan ne a wasu rubutu da ya wallafa a shafinsa na twitter, yayinda yake tattauna bukatar samar da ayyuka a Najeriya.
Daga Bappah Abubakar

No comments:

Post a Comment