El Rufa`i Tare Da Matarsa Na Muranar Karin Shekara Na

Gwamnan jihar kaduna yana taya matarsa tare da mahaifiyarsa da yayansa guda uku murna cikar shekara.
Gwamnan ya roki da a tayasa da addu’a Allah ya kara musu lafiya ya tsaresu a duk inda suke dama musulmi baki daya.

No comments:

Post a Comment