[Film] Sagegeduwa Full Hausa Fim 1-4

hausa
Sabon fim din hausa wanda kuka dade kuna jira mai suna ” Sagegeduwa ” fim ne wanda zakuga yadda ake soyayya nishadantarwa harma da fadakarwa.
Jaruman Wannan Fim:-
Ali Nuhu, Abba Almustapa,Baballe Hayatu,
Bilkisu Abdullah, Bilkisu SHeema,Zee Preety, da sauransu.
Ku Dauko App dinmu na android domin dauko fim cikin sauki  Kawai kuyi search ArewaBlog zaku ganshi da tambarin Arewa
Part 1&2

part 3&4

No comments:

Post a Comment