Ganduje Ya Maka Jaafar Jaafar A Kotu Ya Nemi Ya Biya Shi Naira Bilyan Uku A Matsayin Bata Suna


Ya Kuma Daina Sakin Bidiyo

Sannan Ya Yi Amfani Da Jaridarsa Ta Daily Nigerian Ya Nemi Afuwar Ganduje

Jaafar Jaafar Ya Fitar Da Faya-fayan Bidiyon Da Ke Nuna Wani Da Ake Zargin Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje Ne Na Karbar Daloli A Matsayin Cin Hanci.


Madogara: maje el-hajeej hotoro

No comments:

Post a Comment