Hotunan Jaruma Maryam Yahya Zafafa Tare Da Kawarta

Jaruma Maryam Yahya wace ta fito ta kuma shahara da wannan fim din mai suna Mansoor  tundaga lokacin jarumar ta shigo gari duniya ta santa.
Jarumar tayi fina finai sosai kamar su, Masoor, Mijin Yarinya, Mariya, Mujadala, Hafeez, wannan kusan sune manyan fina-finai da suka fito da ita.

No comments:

Post a Comment