Hotunan Kaddamar Da Wakar Sakamakon Chanji A Villa

A jiya larabane mawakan da sukai wakar sakamakon canji sukaje fadar shugaban kasa domin kaddamar da wakar.

Uwar dakin mai girma shugaban kasa ce ta gayyacesu domin yi hakan.

No comments:

Post a Comment