Ilham Omar Musulma Ta Farko 'Yar Asalin Kasar Somaliya Ta Lashe Zaben Takarar Kujerar Majalisar Dokokin Amurka


Allah ya baki shugabancin Amurkan kanta,

Kunga ta inda nake jinjinawa turawa kenan, mu anan Nigeria musamman borno, kaka da kakannin mu yan kasar ne, amma saboda, kabilanci, babu damar wani kabila ya hau mulki idan ba kanuri ba.

No comments:

Post a Comment