Ina Mutuwar Son In Auri Mufti Menk _ Umme zeezee


Ga Abinda Ummee Zee Zee ta Rubuta A Shafinta Na Instagram
”Salam,a gaskiya a kaf manyan malamai na wannan zamanin babu Wanda zuciya ta take so a matsayin mijin aure kamar wannan bawan allan “shaik mufti”.
Jarumar ta kara da cewa” Ammah dan allah a gafarceni in abunda na fada akwai kuskure aciki ,ni macece Wanda bana boye feelings dina shiyasa na fadi abunda ke raina akansa,kuma ba dan komai nake sonsa ba sai dan Allah.💗@muftimenkofficial
Bayan gama fadar wannan maganar tata a shafinnata na instagram mutane sun mayar mata da martani iri-iri, daga wanda zai tayata da addu’a sai mai fadan san ransa.

No comments:

Post a Comment