Jaruma Hadiza Gabon Ta Samu Kyautar Motar Alfarma Taji Da Fadi

Tauraruwar masana'antar fina-finan hausa ta kannywood, Hadiza Aliyu Gabon ta samu abun farin ciki inda aka yi mata kyautar mota.
Jarumar ta samu kyautar motar kerar Honda daga aminiyar ta, Laila Ali Usman , wacce take shugabantar kamfanin L and N interiors.

Tauraruwar ta sanar da labarin mai farantar da rai a shafin ta na instagram tare da rubuta sako na mika godiya.

Ta rubuta "thank you madam kudi ,my new car @landninteriors thank u".

No comments:

Post a Comment