Kalli Zafaffan Hotunan Fati Washa Tare Da Nuhu Abdullahi A Wajen Daukar Fim Din AIKA AIKA

Wannan Sabon shirin fim ne wanda anka fara dauka mai suna AIKA AIKA wanda wannan shiri dai ya samu jarumai da dama a cikinsa shine wannan jaruma fati washa ta fara dorawa a shafinta na instagram wanda suke tare da Nuhu abdullahi da Aminu saira.


No comments:

Post a Comment