Kasar Dubai ZaTa Taimakama Atiku A Zaben 2019

Akwai Yuwuwar Kasar Dubai Ta Taimakama Atiku A Zaben 2019
Atiku Abubakar mutum ne wanda yake da matukar tasiri a kasar Dubai saboda karfin tattalin arziki da yake dashi a kasar ta Dubai, Dubai itace daular larabawa kuma kasar da tazamo cibiyar kasuwanci na larabawa, akwai manyan masana’antu a Kasar, kashi 10 cikin 100 na manyan masana’antu da ake dasu a kasar Dubai Atiku Abubakar yana da hannun jari a ciki Wannan yasa Atiku yake da matukar tasiri a Kasar, shugaban kasar Dubai kuma babban basaraken kasar Sarki Rashid Muhammad Almakhtum yana matujar ji da Atiku Abubakar,
Hakanema Yasa Ake Hasashen Kasarta Dubai Na Iya Tallafama Atiku Da Duk Wani Tallafi Dayake Bukata

No comments:

Post a Comment