Ko Kunsan me Yasa Gwamnati Take Karrama Yan Kanyywod?

Daga M Inuwa MH
Ko Gwamnati Yaushe Zata Fara Karrama Yan Social media?
Mai yaja hankalin gwamnati take karrama mawaka da kuma jaruman fim din hausa amma ta kasa karrama yan social media.
Har’ila Yau Hajiya Aisha Muhammadu Buhari Ta Sake Karrama Wasu Daga cikin Jaruman Kannywood bayan wanda ta karrama a kwanakin baya wanda suka kaddamar da wakar Sakamakon Chanji.
Wanda ta sake karramawa sun hada Jarumi Ali Nuhu, Ibrahim Maishinku, Nazir Ahmed, Falalu A. Dorayi, Bello Muhammad Bello Da Sauransu.
Amma kuma mai ya kawo aka karrama ali nuhu dashi da maishunku? Bayan kuma maishunku dan pdp ne a sama.

No comments:

Post a Comment