Ku karyaduk Wanda Zai Kawo Rudani Acikin Najeriya - buhari to security

Kada kuragama Duk wanda Zaiyi kawo Rudani Acikin Najeriya
Umarnin Shugaban Najeriya Muhammadu buhari ga jami.an tsaron Najeriya
Shugaban Najeriya Muhammadu buhari ya Umarchi jami.an tsaro dasu Cafke duk wanda ya furta kalaman batanci domin yakawo Rudani Acikin Najeriya
Shugaba buhari yakara jan kunnan yan takara Akan lallai ne Sukama bakin Su Alokacin kamfe Sannan Susan irin Kalaman da Zasu dinga furtawa Acikin jama a
Shugaban Najeriya Muhammadu buhari yace gwamnati ba zata bari wasu su lalata Cigaban da Najeriya tafara samu ba domin furta Muguwar kalma da yada jita jita kan kawo lalacewar Al.amura
Don haka ina Umartar Jami.an Tsaron Najeriya Akan kada Su saurarama duk wanda ya furta Muguwar kalma ko yada jita jita Acikin Najeriya

No comments:

Post a Comment