Maimunatu Da Ado Gwanja: Irin Gwagwarmayar Da Mu Ka Sha Kafin Auren Mu.

Mujallar Fim ta watan Nuwamba ta fito:-

Maimunatu da Ado Gwanja: Irin gwagwarmayar da mu ka sha kafin auren mu.

Aisha, uwargidan Adam A. Zango a da, ta bude sabon shafin soyayya.

Jami’a ta ba Ali Nuhu digirin dakta.

Da soyayya irin tawa gara azabar kabari, inji Maryam ‘Yar Fim.

BBC sun karrama zakarun gasar Hikaya Ta.

Littafin ‘Shata Ikon Allah’ ya yi farin jini.

Yanzu harkar fim sai du’a’i, inji Muhibbat.

Yadda ziyara ga Buhari ta raba kan ‘yan fim.

Wace irin wainar Sani Sule Katsina ya ke toyawa a Kannywood?

Babu abin da Buhari ya tsinanawa ‘Yan Fim -Mika’il Gidigo

Hira da Yakubu Muhammad, Sani TY Shaban, da sauran daɗaɗan labarai da bayanai.

KA NEMI TAKA, KADA A BA KA LABARI!

No comments:

Post a Comment