Masha Allah Sanata kabiru Marafa ya Bada Gudumuwar Miliyan shida (6M) Ga Yan Tawayen da Anka SaceWlh a Nigeria da ana samun sanatoci kamar kabir marafa na jahar zamfara da talakan Nigeria yasamu sauki rayuwa sosai.

Ayau ne sanatan ya bada tsabar  kudi naira miliyan shida 6million gudun muwarshi domin ceto rayuwar tagwayen matan nan da masu garkuwa da mutane suka dauka.

Allah yasakawa sanata da Alkhairi Ameen

Rubutawa:falalu lawal

No comments:

Post a Comment