Mawaka Sun Fi Yan Jaridu A Mulkin Buhari

Alamu yanuna cewa waka tafi Rubutu Muhimmanci Awannan gwamnatin
Inji Abubakar A Adam babankyauta
Tun kafin Zaban 2015 Aka Samu Zaratan Matasa Marubu Masu Amfani da kudin Su da ilimin Su da Lokacin Su domin gare wannan gwamnatan Asocial Medea
Tabbas Social media tataka Rawar gani wajan kawo wannan gwamnatin Kuma tayi kokari Wajan bai yana Ayyokan wannan gwamnatin Acikin Najeriya ta hanyar Social media
irin kokarin da Marubuta Sukayi Awannan gwamnatin yahuce tunanin Masu tunani domin duk lokacin da yan Adawa Suka fito da wani Sabon Abu wanda zai iya kawo Nakasu ga wannan gwamnatin Matasan Marubutan Social media ne Zasu fara Rubutu domin wayar ma da Alummar Najeriya kai Sannan Sukare wannan gwamnatin daga Sherin yan Adawa
Amma Abin Mamaki wannan gwamnatin bata taba kiran Matasan Social media ba domin ta karfafasu Akan kokarin da Sukeyi Acikin Najeriya Na wayarma da jama a kai.
Amma farkwan wannan gwamnatin takira Mawaka ta karramasu Acikin garin kaduna wanda Shugaban Najeriya Muhammadu buhari yaje wajan da wasu gwamnonin jam, iyar APC
Jiya ina kallan NTA Sai Naga Uwar gidan Shugaban Najeriya Hajiya Aishe Muhammadu buhari takira taron Mawaka da yan fina finan hausa domin Akarrama Su Akan gudun Muwar da Sukeba wannan gwamnatin
Ina Cikin kallo Sai Naga Shugaban Najeriya Muhammadu buhari yashi go cikin tarun Sai Nakara fahimtar cewa Andau Mawaka da Muhimmanci Acikin wannan gwamnatin
Kuma Nakara yadda cewa wahala Matasan Marubutan Social media keshe Domin Basuda wani Amfani Acikin wannan gwamnatin
Don haka ina ba wannan gwamnatin Shawara cewa takula da Masu kula da ita.
Allah ya taimaki Mai taimako Aduk inda yake.

No comments:

Post a Comment