Duk Wanda Ya Zage Ni Ban Masa Komai Ba Allah Ya Isa - Hadiza Gabon


Wannan wata sa'insa ce ta kasance da jaruma hadiza gabon a shafinta na istagram wanda sunka dauki lokaci suna cece kuce tsakaninta da masoyinta ko in ce wanda a turanci ake fadi 'fans' akan mutum wanda ya yi suna a duniya 'celebrity'.
Ga yadda hirar su ta kasance.
No comments:

Post a Comment