MUSIC : Nura Oruma - Rikitasu Tambuwal (Matawalen sokoto)

A yau nazo muku sabuwa waka Nura Oruma mai suna " Ritasu Tambuwal " wanda yayiwa gwamna aminu waziri tambuwal.
Ga kadan cikin baitocin wakar


🎵 Rikitasu Tambuwal

🎵 Kyalesu Matawale

 🎵 Bubuge su tambuwal

 🎵 Karkadesu tambuwal

 🎵  Rugur guzasu matawale

🎵 Kyale yan iska tambuwal

🎵 Dan kwadangwami ka cuci sakwatawa.

🎵   Yada zakayi za'ayima bululale.

 🎵  Rabbi Allah ya isawa bafarawa.

🎵  Sakwaton shehu aminu yayi komai.


 🎵  Dan ƙwadangwami ka cuci sakwatawa.


 🎵 Allah ya waddanku yan ƙazanta.


🎵 Dan maciji baya rabo da  ƙeta.No comments:

Post a Comment