MUSIC : Rarara,Gangamin Waka -Katin zabe

A yau ma hausaloaded.com mun sake zo muku da sabuwa waka mai suna "katin zabe" wanda gangamin mawaka sunkayi da mawakan siyasa da mawakan nanaye wato mawakan masana'antar kannywood ga kadan daga cikin muryoyin mawakan.

1. Rarara

2. Aminu Alan waka

3. Ado gwanja

4. Hussaini Danko

5. Baban chinedu

6.Ishah forest...

7. Jamilu jadda garko


8.Adam a zango.

Da dai sauransu

Download Audio Now

No comments:

Post a Comment