MUSIC Sabuwa: Umar M Shareef (Download)

Sabuwa waka shahararren mawaki kuma actor mai tasowa yanzu mai suna "Rufin Asirin Allah" wanda akwai taimakon ogana mr hausamini.com, da baitucin wakar.
Ga kadan daga cikin baitocin waka.


 🎶  Maiyi Godiya Ga Allah Ya Dace Shi..

  🎶  Shine Wanda Baya Kokawa A Rashi..

🎶   Yau Godiya Na Nuna Ko Gashi..

 🎶   Kyauta Allahu Yaymin Kashi Kashi..

🎶    Babu Mai Sani Yin Fada, Don Kar Nai Rabuwa..

  🎶  Kece Wacce Nai Bida A So Bani Dama..Download Music Now

No comments:

Post a Comment