Sabuwar sanarwa Daga N-Power A Safiyar Yau

Mun fahimci cewa mutane da yawa suna jiran bayanai game da N-Power Build.
Muna Neman Gafara.
Sabo har yanzu wajan Apply bai fara aiki, amma nan da wasu yan makonni zai fara.
Za mu sadar da bayanai masu dacewa jim kadan.

No comments:

Post a Comment