Sabuwar Wakar : Umar M Shareef - 'Ya 'Yan Baba Latest Song

Sabuwa waka Umar M Shareef Mai suna  "'ya 'yan Baba" wanda wanda wannan waka na daya daga cikin fim fin 'Ya 'Yan baba' wanda har har yanzu akwai taimakon ogana mr hausamini.com ga kadan daga cikin baitocin wakar:-


🎵 Komai Nada LokaciYan Mata.

 🎵 Nidai Zanyi TsokaciDan Gata.

 🎵 Duba Da Ban BanciNai Rata.

 🎵 Ni Nake Sasu FargiciSui Kanta.

 🎵 A Cikin Taro BaBu Yani.

 🎵 A Gudu Ba Mai Kamani.

 🎵 Kowa Yazo Ya Gaidani.


🎵 Auta Nice Gani

 🎵 Anisha Anka Kirani

 🎵 Ina Da Aji Inhar Kuka Dubeni

🎵  Akwai Wani Gaye Bashi Da Kunya Wai Shi Zai So Ni.

 🎵 Ni Yar Babaaa..  Autar Babaaaa..

Download Music Now

No comments:

Post a Comment