Sabuwar Wakar: Umar M Shareef - Daren Jiya New Song

A yau na kara zo muku da sabuwa waka wanda itama wannan waka ta fasihin mawaki Umar m Shariff mai "Daren Jiya" wanda ogana ontop mr hausamini.com,ya tsaya ya kawo mana baitocin wannan waka kamar haka.


=>> Na KirKiro Zance Nazo Ga Yan RiKa.

 =>> Na KanKaro Girma Nasa Cikin JaKa.

 =>> Na Tattaro Yarda Duk Na MallaKa.

 =>> Na Bijjiro Kauna Na BaKi To RiQa.

 =>>  Soyayya Kin Bani Nawa Kin Sata A Zuciya , Shine Yasani Wuya Ko Dadi Ni Bazan BarKiBa.


 =>> Farin Ciki Kai Ne Mai Sawa Inyi..

 =>> BaKin Ciki Kai BaKa So Inyi..

=>>  Gidanmu Nake Can Nike Da Ra,ayi..

=>>  In Hau DoKi A Kirani Ta Dan Saurayi..

=>> Giya Naso Nasha Kunga Bazata Sakeni Ba...

 =>> Kushe Bazata Sanya Indai SonKa Ba...

Download Music Now

No comments:

Post a Comment