Shehu Sani Ya Cacaki Shugaban Kasa Buhari

Buhari Bata Kasa Ya Yi Ba Gyara Ba – Shehu Sani

Tofa ana wata ga wata wanda ake gani shine babban masoyin buhari wato Sani Shehu bayan ya canza sheqa to kuma komai ya canza ra’ayinsa ya fadi wannan maganar akan buhari.

Duk Wanda Ya Ce Al’amuran Kasar Nan Sun Daidaita A Karkashim Gwamnatin Buhari Ya Yaudari Kansa.

Shin Mai Zakuce akan wannan abun?

The post Shehu Sani Ya Cacaki Shugaban Kasa Buhari appeared first on ArewaBlog.Com™.

No comments:

Post a Comment