Wacece Dr Hadiza Balarabe Yar Takarar Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna?

Wacece Malama Dr Hadiza Balarabe Yar Takarar Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna ?
Daga Ishak Galadima
💥Karamar Hukumar Ta : Sanga Daga Kudancin Kaduna .
💥 Kabilar Ta : Numana/Gwantu
💥 Aure : Tana Aure Ga Alhaji Abubakar Lamido Balarabe.
💥 Addinin Ta : Musulunci
💥Shekarar Haihuwar Ta : 1966
💥 Ilmin Ta : Likitanci Karatu A Jami’ar Maiduguri, Inda Ta Kammala A Shekarar 1988.
💥 Wureren Da Tai Aiki Da Mukamai :
1. ABU Teaching Hospital Zaria Inda Ta Bari A Shekarar 2004.
2. Darakta A Maaikatar Kula Da Lafiyar Alumma Na Abuja Daga Shekarar 2004.
3. Shugaban Hukumar Lafiya Ta Jihar Kaduna Matakin Farko (PHC) Daga 2016 Zuwa Yau.

No comments:

Post a Comment