Wata Balaraba Ta Rubuta Kur'ani Da Launikan Zinare Da Azurfa (Kalli Hotuna)'Yar asalin jamhuriyar Azerbaijan, ta kasance mace ta farko da ta rubuta Alkur’ani mai tsarki a kan siliki a duniya, ta kwashe shekaru 3 tana rubuta Alkur’ani da launukan zinari da azurfa a kan kyallen siliki mai tsawon mita 50.

Masu karatu  ko hakan ya ba ku mamaki?

Daga Ahmad M Deedat SmlNo comments:

Post a Comment